XDLXDL
Ɗan takarar shugaban Najeriya, Peter Obi, ya bayyana cewa zai mayar da tallafin man fetur idan ya zama shugaban ƙasa, amma ya ce hakan zai kasance ne tare da matakan daƙile rashawa. 📸 - Ifiokabasi Ettang/Madina Maishanu · XDL