XDLXDL
A ranar Litinin ne wani jirgin sojin saman Najeriya ya yi hatsari inda mutum 32 da ke cikin jirgin suka rasa rayukansu. Ga wasu bayanai da suka kamata ku sani kan jirgin ƙirar ATR-42. 🎥 - Rabiʼatu Kabir Runka · XDL