KA INGANTA ANALYSIS DINKA [SPOT ONLY] A wannan video na yi amfani da 1W timeframe wajen fidda support and resistance. (Zaka iya amfani da 1D timeframe kajen fidda support da resistance). Daga nan na gangaro zuwa 1H/4H don neman entry. Wannan video ba Financial advice ba ne.
@Mahmoud Sardauna
1 grabs
No comments yet
Say something. You’re first.