XDLXDL
Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka 👏 Yauwa wannan wani video ne danayi muku mai matukar muhimmanci yadda mutum zai saita Filters wajan nemo token masu low risk ma,ana Swing trade 👌 Kuma nayi muku bayani game da illar bin signal group without knowledge Dan · XDL