XDLXDL
Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka 👏 Ga Pt2 na video danayi muku Alkawari jiya akan yadda mutum zai iyya nemo token na scalping cikin sauki 👌 Idan kunaso nayi muku video akan yadda mutum zaiyyi night trade kuma yasamu Alkhairi to kuyi min reposted domin sauran · XDL